Duniya

Ha

Duniya (alama ce: da ♁), halitta ce daga cikin ɗinbin duniyoyin dake cikin sararin subuhana, ainihi samaniya. Hakika wannan duniya da muke ciki ƴar karama ce idan aka kwatanta ta da duniyar Mushtari duniyar da muke ciki itace ta uku tsakaninta da Rana daga cikin abinda ake kira da turanci Tsarin hasken rana. Kuma ita kaɗai ce a yanzu da aka samu halitta mai rai a cikinta. Ita kaɗaice koramu da Teku ke gudu a doronta amma sauran duniyoyin ko Iska babu a cikinsu, balle har akai ga samun abu mai rai. Wani ikon sai Ubangiji da ya iya yin amfani da misali a duniyar nan da halittun subuhana ke rayuwa a cikinta.

Duniya  da  
Observation (en) Fassara
Distance from Earth (en) Fassara0 km
Parent astronomical body (en) Fassararana
Suna sabodaƙasa, land (en) Fassara da ball (en) Fassara
Orbit (en) Fassara
Apoapsis (en) Fassara151,930,000 km
1.00000261 AU
1.01671388 AU
Periapsis (en) Fassara147,095,000 km
Semi-major axis of an orbit (en) Fassara1 AU
149,598,023 km
Orbital eccentricity (en) Fassara0.016710219
Orbital period (en) Fassara365.256363004 Rana
Mean anomaly (en) Fassara358.617 °
Orbital inclination (en) Fassara7.155 °
1.57869 °
Longitude of the ascending node (en) Fassara348.73936 °
Argument of periapsis (en) Fassara114.20783 °
Physics (en) Fassara
Radius (en) Fassara6,378.137 km
Diameter (en) Fassara12,742 km
Perimeter (en) Fassara40,075 km da 24,901 mi
Flatness (en) Fassara0.0033528
Yawan fili510,064,472 km²
Volume (en) Fassara1,083,210,000,000 km³
Nauyi5,972.37 Yg
Density (en) Fassara5,514 kg/m³
Effective temperature (en) Fassara15 °C (sararin samaniya na Duniya)
Albedo (en) Fassara0.434
0.306
Farawa4,540 million years BCE
Hoton duniyar Earth kenan da na'urar Satellite, ta dauka ranar 16 ga watan Disamba, 2021

Tsarin hasken ranagyara sashe

  • Mekuri
  • Zuhura
  • Duniya
  • Mirrihi
  • Mushtari
  • Zahalu
  • Uranus
  • Naftun
  • Fuluto

Mushtari wata irin duniya ce mai ban al'ajabi saboda tasha banban da sauran duniyoyi gaba daya.

Yankunan duniya guda bakwaigyara sashe

Manazartagyara sashe