Yakubu Gowon

Dan siyasan najeriya

UseYakubu Gowon, (an haife shi ne a ranar 19 ga watan Oktoban shekarar alif dubu daya da Dari Tara da talatin da uku 1934) a Lur ta jihar Filato, Najeriya.[1] Ana yi masa laƙabi da Jack Gowon, tsohon soja ne kuma shugaban kasar Nijeriya. Yakubu Gowon shugaban ƙasar Najeriya ne daga watan Agusta a shekarar alif dubu daya da Dari Tara da sittin da shida 1966, zuwa watan yuli shekarar alif dubu daya da dari tara da saba'in da biyar 1975. (bayan Johnson Aguiyi-Ironsi - kafin Murtala Mohammed). A ƙarƙashin mulkin Gowon ne masu fafutukar neman ficewa daga Najeriya daga al'umman ibo ƙarkashin jagorancin shugaban su Odemegwu Ojukwu don ƙasar Biafara suka janyo yakin basasa tsakanin gwamnatin Najeriya da kuma mutanen Biyafara,[2] inda gwamnatin Gowon ɗin tafito ta yaƙesu har sai da suka miƙa wuya. An kuma ayyana wannan yakin a matsayin daya daga cikin yaki mafi muni a tarihin zamani, yayinda wasu ke zargin Gowon da aikata ta'addanci ga 'yan Adam. Gowon ya bayyana cewa shi bai aikata wani aikin ta'addancci ba, asali ma shugabncin ya kwato kasar ne daga rushewa.[3]

Yakubu Gowon
chairperson of the Organisation of African Unity (en) Fassara

27 Mayu 1973 - 12 ga Yuni, 1974
Hassan ll - Siad Barre (en) Fassara
3. shugaban ƙasar Najeriya

1 ga Augusta, 1966 - 29 ga Yuli, 1975
Johnson Aguiyi-Ironsi - Murtala Mohammed
Aliyu Muhammad Gusau

ga Janairu, 1966 - ga Yuli, 1966
Johnson Aguiyi-Ironsi - Joseph Akahan
Ministan harkan kasan waje

1966 - 1967
Nuhu Bamalli - Arikpo Okoi (en) Fassara
Rayuwa
HaihuwaKanke (Nijeriya), 19 Oktoba 1934 (89 shekaru)
ƙasaNajeriya
MazauniLandan
Lagos
Karatu
MakarantaRoyal Military Academy Sandhurst (en) Fassara
University of Warwick (en) Fassara
Staff College, Camberley (en) Fassara
Kwalejin Barewa
HarsunaTuranci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'aɗan siyasa, soja da Mai kare ƴancin ɗan'adam
Kyaututtuka
Aikin soja
Fannin sojaSojojin Ƙasa na Najeriya
DigiriJanar
Imani
AddiniKiristanci
Jam'iyar siyasamilitary dictatorship (en) Fassara
Musa Daggash tare da Janar Yakubu Gowon
hoton yakubu gowon
General Yakubu Gowon

Yakubu Gowon ya kasance mabiyin addinin kiristanci[4] mai akidar anglican daga Kabilar Ngas na arewacin Najeriya,Gowon ya kasance mai kishin kasa,[5] kuma wanda yayi imani da hadin kai da kuma zaman 'yan Najeriya a matsayin tsintsiya guda.[6]

Shine shugaban ƙasan na mulkin soja da ya fi kowa daɗewa akan karagar shugabancin Najeriya, har tsawon shekaru tara.

Sannan kuma wasu sun zargi gowon da kashe adadin mutane masu yawa a dalilin yaƙin Biafra.[7]

Haihuwagyara sashe

Karatugyara sashe

Aikin sojagyara sashe

Shugaban kasagyara sashe

Iyaligyara sashe

Sunan Matarshi "Victoria".

Manazartagyara sashe

  1. https://guardian.ng/opinion/general-yakubu-jack-gowon-at-85/
  2. https://origins.osu.edu/milestones/nigerian-civil-war-biafra-anniversary
  3. https://www.pulse.ng/news/local/gowon-speaks-on-civil-war-says-he-didnt-commit-any-crime/wqyzw16
  4. "Archbishop welcomes Nigeria's General Yakubu Gowon to Lambeth Palace". The Archbishop of Canterbury. Retrieved 8 April 2021.
  5. "The National Youth Service Corps: A Bridge to Nationalism in Nigeria". Council on Foreign Relations. Retrieved 8 April 2021.
  6. "Nigeria's unity, not negotiable, says Gowon". Punch Newspapers. 23 October 2018. Retrieved 26 March 2021.
  7. https://www.blueprint.ng/civil-war-why-we-declared-no-victor-no-vanquished-gowon/
🔥 Top keywords: Babban shafiFile:Bihar district map.PNGKhalid Al AmeriCarles PuigdemontHepatitis CYaƙin BadarSpecial:SearchEniola AjaoModule:ArgumentsHausawaRabi'u Musa KwankwasoJerin sunayen Allah a MusulunciIndonesiyaUmar M ShareefHamisu BreakerDauda Kahutu RararaHelp:BayanaiAnnabi SulaimanAlqur'ani mai girmaAnnabi MusaAnnabi YusufUmar Abdul'aziz fadar begeAnnabi IsahMusulunciBobriskyUsman Dan FodiyoIbrahim NiassUmar Ibn Al-KhattabSpecial:RecentChangesMaryam NawazMuhammadNajeriyaJerin Kamfanonin Ƙasar Afirka ta KuduKarin maganaFile:Washington DC printable tourist attractions map.jpgSenegalHarshen HausaDahiru Usman BauchiJinin HaidaIbrahim Ahmad MaqariJa'afar Mahmud AdamAbdul Hamid DbeibehZamfaraJerin Ƙauyuka a Jihar KatsinaNijar (ƙasa)Ali NuhuSani Umar Rijiyar LemoKabiru GombeBassirou Diomaye FayeNuhuJanabaSallah TarawihiDuniyaSaudi ArebiyaJigawaIsah Ali Ibrahim PantamiBola TinubuJerin ƙasashen AfirkaPharaohAbubakarBaike: Kofan al'ummaIndiyaHarshen ZuluIbrahimKano (birni)Yanar Gizo na DuniyaKaduna (jiha)Enioluwa AdeoluwaZack OrjiAbubakar Tafawa BalewaModule:Namespace detect/dataBayajiddaMuhammadu BuhariFarillai, Sunnoni da Mustahabban AlwallaSahabban AnnabiLokaciFile:Unofficial Windows logo variant - 2002–2012 (Multicolored).svgRashaAlbani ZariaMuhammad gibrimaSpecial:MyTalkZubar da cikiAminu Ibrahim DaurawaAmal UmarMomee GombeMurja IbrahimDaular Roma Mai TsarkiBBC HausaMax AirAbubakar GumiAhmad GumiKatsina (jiha)Maryam HiyanaSankaran NonoFile:Dr. Babasaheb Ambedkar Signature.svgIbn TaymiyyahYaƙin Duniya na IIUser:Kabiru YusufGrand P