Sokoto (jiha)

Jiha a Nijeriya

.

Sokoto


Suna sabodaKogin Sokoto
Wuri
Map
 13°05′N 5°15′E / 13.08°N 5.25°E / 13.08; 5.25
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya

Babban birniSokoto
Yawan mutane
Faɗi4,998,090 (2016)
• Yawan mutane192.43 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiTuranci
Labarin ƙasa
Yawan fili25,973 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiArewa maso yammacin jiha
Ƙirƙira3 ga Faburairu, 1976
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwaexecutive council of Sokoto State (en) Fassara
Gangar majalisaSokoto State House of Assembly (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Lamba ta ISO 3166-2NG-SO
Wasu abun

Yanar gizosokotostate.gov.ng
Rakuma da shanu suna shan ruwan kogi a kebbi
masarautar sarkin musulmi sokoto
Hubbaren shehu mujaddadi
Sultan Sa'ad Abubakar da gwamnan sokoto Aminu Waziri Tambuwal
Kasuwar raguna ta sokoto
Village of Sokoto state
sultan place
Garejin motoci a kebbi
Sokoto city

Jihar Sokoto jiha ce daga cikin jihohin 36 da ke tarayyar Nijeriya, kuma daya daga cikin Jihohi 7 na Arewa maso yammacin kasar ta Najeriya. Tana da yawan fili kimanin kilomita murabba’i 25,973 da yawan jama’a miliyan huɗu da dubu dari uku da casa'in da biyu da dari uku (kimanin yawan jama'an a shekarar 1991). Babban birnin Jihar shine Sokoto. Aminu Waziri Tambuwal shi ne gwamnan jihar tun zaben shekarar 2015 har zuwa yau. Mataimakin gwamnan shi ne Ahmad Aliyu. Dattijan jihar su ne: Sultan Sa'adu Abubakar, Abdullahi Ibrahim Gobir, Aliyu Wamakko da Abdullahi Ibrahim.Jihar Sokoto tana da iyaka da jihohi biyu su ne: Kebbi da Zamfara.

Ƙananan Hukumomigyara sashe

Jihar Sokoto nada adadin Ƙananan Hukumomi guda ashirin da uku (23). Sune:



Jihohin Najeriya
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa

Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara

Manazartagyara sashe

🔥 Top keywords: Babban shafiFile:Bihar district map.PNGKhalid Al AmeriCarles PuigdemontHepatitis CYaƙin BadarSpecial:SearchEniola AjaoModule:ArgumentsHausawaRabi'u Musa KwankwasoJerin sunayen Allah a MusulunciIndonesiyaUmar M ShareefHamisu BreakerDauda Kahutu RararaHelp:BayanaiAnnabi SulaimanAlqur'ani mai girmaAnnabi MusaAnnabi YusufUmar Abdul'aziz fadar begeAnnabi IsahMusulunciBobriskyUsman Dan FodiyoIbrahim NiassUmar Ibn Al-KhattabSpecial:RecentChangesMaryam NawazMuhammadNajeriyaJerin Kamfanonin Ƙasar Afirka ta KuduKarin maganaFile:Washington DC printable tourist attractions map.jpgSenegalHarshen HausaDahiru Usman BauchiJinin HaidaIbrahim Ahmad MaqariJa'afar Mahmud AdamAbdul Hamid DbeibehZamfaraJerin Ƙauyuka a Jihar KatsinaNijar (ƙasa)Ali NuhuSani Umar Rijiyar LemoKabiru GombeBassirou Diomaye FayeNuhuJanabaSallah TarawihiDuniyaSaudi ArebiyaJigawaIsah Ali Ibrahim PantamiBola TinubuJerin ƙasashen AfirkaPharaohAbubakarBaike: Kofan al'ummaIndiyaHarshen ZuluIbrahimKano (birni)Yanar Gizo na DuniyaKaduna (jiha)Enioluwa AdeoluwaZack OrjiAbubakar Tafawa BalewaModule:Namespace detect/dataBayajiddaMuhammadu BuhariFarillai, Sunnoni da Mustahabban AlwallaSahabban AnnabiLokaciFile:Unofficial Windows logo variant - 2002–2012 (Multicolored).svgRashaAlbani ZariaMuhammad gibrimaSpecial:MyTalkZubar da cikiAminu Ibrahim DaurawaAmal UmarMomee GombeMurja IbrahimDaular Roma Mai TsarkiBBC HausaMax AirAbubakar GumiAhmad GumiKatsina (jiha)Maryam HiyanaSankaran NonoFile:Dr. Babasaheb Ambedkar Signature.svgIbn TaymiyyahYaƙin Duniya na IIUser:Kabiru YusufGrand P