Sin

Sin ko Jamhuriyar jama'ar Sin, ƙasa ce, da ke a nahiyar Asiya. Sin tana da yawan fili kimanin kilomita araba'i 9,596,961. Sin tana da yawan jama'a kimanin mutane biliyan ɗaya da miliyan ɗari huɗu da uku da dubu ɗari biyar da ɗari uku da sittin da biyar 1,403,500,365, bisa ga jimillar shekara ta 2016. Babban birnin Sin shine Beijing.

Sin
中华人民共和国 (zh)
中華人民共和國 (zh-hant)
Tutar Sin National Emblem of the People‘s Republic of China (en)
Tutar Sin National Emblem of the People‘s Republic of China (en) Fassara


TakeMarch of the Volunteers (en) Fassara

Wuri
Map
 35°50′41″N 103°27′07″E / 35.8447°N 103.4519°E / 35.8447; 103.4519
Territory claimed by (en) FassaraTaiwan

Babban birniBeijing
Yawan mutane
Faɗi1,443,497,378 (2020)
• Yawan mutane150.41 mazaunan/km²
Harshen gwamnatiStandard Mandarin (en) Fassara
Sinanci
languages of China (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare naChina (en) Fassara da East Asia (en) Fassara
Yawan fili9,596,961 km²
• Ruwa2.8
Wuri mafi tsayiMount Everest (en) Fassara (8,848 m)
Wuri mafi ƙasaAyding Lake (en) Fassara (−154 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiRepublic of China (en) Fassara, Inner Mongolian People's Republic (en) Fassara, Q15904324 Fassara, Kingdom Shunzheng (en) Fassara da Q15909533 Fassara
Wanda ya samarChinese Communist Party (en) Fassara
Ƙirƙira1 Oktoba 1949
Ranakun huta
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnatisingle-party system (en) Fassara, democratic centralism (en) Fassara, parliamentary republic (en) Fassara, unitary state (en) Fassara, constitutional republic (en) Fassara, communist dictatorship (en) Fassara da jamhuriya
Majalisar zartarwaState Council of the People's Republic of China (en) Fassara
Gangar majalisaNational People's Congress (en) Fassara
• President of the People's Republic of China (en) FassaraXi Jinping (14 ga Maris, 2013)
• Premier of the People's Republic of China (en) FassaraLi Qiang (en) Fassara (11 ga Maris, 2023)
Majalisar shariar ƙoliSupreme People’s Court of the People's Republic of China (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara17,820,459,342,451 $ (2021)
Kuɗirenminbi (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.cn (en) Fassara, .中国 (en) Fassara, .中國 da .公司 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+86
Lambar taimakon gaggawa119 (en) Fassara, 110 da 120 (en) Fassara
Lambar ƙasaCN
Wasu abun

Yanar gizogov.cn
Tutar Sin.
Yaren china
Babban banking sin
Jami'ar sadarwa ta china
Hedikwatar yansan china
China chemical industry building

Sin tayi iyaka da ƙasashe kamar haka: Rasha, Kazakystan, Kyrgystan, Tajikistan, Mangolia, Koriya ta Arewa, Laos, Vietnam, Myanmar, Indiya, Bhutan, Nepal, Afghanistan kuma da Pakistan.

Kudin china

Sin ta samu Ƴancin kanta a ƙarni na uku kafin aiko annabi Isah (AS)

Al'ummagyara sashe

China
Manyan gine ginen Al'umma a china
Asiya    

Kasashen tsakiyar Asiya l

KazakystanKyrgystanTajikistanTurkmenistanUzbekistan

Gabashin Asiya

SinJapanMangoliaKoriya ta ArewaKoriya ta KuduJamhuriyar Sin

Yammacin Asiya

ArmeniyaAzerbaijanBaharainGeorgiaIrakIsra'ilaJordanKuwaitLebanonOmanQatarSaudiyyaSiriyaTurkiyaTaraiyar larabawaFalasdinuYemen

Kudu maso gabashin Asiya

BruneiKambodiyaIndonesiyaLaosMaleshiyaMyanmarFilipinSingaforaThailandTimor-LesteVietnam

Tsakiya da kudancin Asiya

AfghanistanBangladashBhutanIndiyaIranMaldivesNepalPakistanSri Lanka

Arewacin Asiya

Rasha

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazartagyara sashe

🔥 Top keywords: Babban shafiFile:Bihar district map.PNGKhalid Al AmeriCarles PuigdemontHepatitis CYaƙin BadarSpecial:SearchEniola AjaoModule:ArgumentsHausawaRabi'u Musa KwankwasoJerin sunayen Allah a MusulunciIndonesiyaUmar M ShareefHamisu BreakerDauda Kahutu RararaHelp:BayanaiAnnabi SulaimanAlqur'ani mai girmaAnnabi MusaAnnabi YusufUmar Abdul'aziz fadar begeAnnabi IsahMusulunciBobriskyUsman Dan FodiyoIbrahim NiassUmar Ibn Al-KhattabSpecial:RecentChangesMaryam NawazMuhammadNajeriyaJerin Kamfanonin Ƙasar Afirka ta KuduKarin maganaFile:Washington DC printable tourist attractions map.jpgSenegalHarshen HausaDahiru Usman BauchiJinin HaidaIbrahim Ahmad MaqariJa'afar Mahmud AdamAbdul Hamid DbeibehZamfaraJerin Ƙauyuka a Jihar KatsinaNijar (ƙasa)Ali NuhuSani Umar Rijiyar LemoKabiru GombeBassirou Diomaye FayeNuhuJanabaSallah TarawihiDuniyaSaudi ArebiyaJigawaIsah Ali Ibrahim PantamiBola TinubuJerin ƙasashen AfirkaPharaohAbubakarBaike: Kofan al'ummaIndiyaHarshen ZuluIbrahimKano (birni)Yanar Gizo na DuniyaKaduna (jiha)Enioluwa AdeoluwaZack OrjiAbubakar Tafawa BalewaModule:Namespace detect/dataBayajiddaMuhammadu BuhariFarillai, Sunnoni da Mustahabban AlwallaSahabban AnnabiLokaciFile:Unofficial Windows logo variant - 2002–2012 (Multicolored).svgRashaAlbani ZariaMuhammad gibrimaSpecial:MyTalkZubar da cikiAminu Ibrahim DaurawaAmal UmarMomee GombeMurja IbrahimDaular Roma Mai TsarkiBBC HausaMax AirAbubakar GumiAhmad GumiKatsina (jiha)Maryam HiyanaSankaran NonoFile:Dr. Babasaheb Ambedkar Signature.svgIbn TaymiyyahYaƙin Duniya na IIUser:Kabiru YusufGrand P