Murtala Mohammed

Shugaban kasa

janar Murtala Muhammad (An haifeshi a cikin garin Kano, ranar 8 ga watan Nuwanban shekara ta alif ɗari tara da talatin da takwas 1938A.c) dake Arewacin Najeriya (a jihar Kano),[1]yayi makarantar sane a makarantar da ake kira Royal Military Academy Sandhurst dake Kwalejin Barewa.

Murtala Mohammed
4. shugaban ƙasar Najeriya

30 ga Yuli, 1975 - 13 ga Faburairu, 1976
Yakubu Gowon - Olusegun Obasanjo
Rayuwa
Cikakken sunaMurtala Ramat Muhammed
HaihuwaKano, 8 Nuwamba, 1938
ƙasaNajeriya
MutuwaLagos, 13 ga Faburairu, 1976
Yanayin mutuwamagnicide (en) Fassara
Killed byBuka Suka Dimka
Ƴan uwa
AhaliBalaraba Ramat Yakubu
Karatu
MakarantaRoyal Military Academy Sandhurst (en) Fassara
Kwalejin Barewa
HarsunaTuranci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'asoja da ɗan siyasa
Kyaututtuka
Aikin soja
Fannin sojaSojojin Ƙasa na Najeriya
DigiriJanar
Ya faɗaciYaƙin basasar Najeriya
Congo Crisis (en) Fassara
Imani
AddiniMusulunci
motar da aka yiwa Janar Murtala kisan gilla

Murtala Muhammad yana da yan uwa wanda ya hada da Balarabe Ramlat Yakubu,janar Murtala Muhammad ya kasan ce yana jin yaruka biyu zuwa uku wanda suka hada da Hausa,Turanci da kuma Yaren pidgins na Najeriya.

Murtala Muhammad yana da Sana'a guda biyu Wanda ya hada da Soja da kuma dan Siyasa ne, a fannin Soja Murtala Muhammad ya kasan ce sojan kasa ne shi,

Murtala Muhammad yakai mukamin Janar a cikin gidan sojan kasa.

Addinigyara sashe

Murtala Muhammad ya kasan ce Bahaushe ne kuma Musulmi ne Murtala Muhammad ya kasan ce shugaba na kowa dake cikin kasar Najeriya wanda baya nuna bamban ci a tsakanin yare ko Addini ga duk mutanan kasar Najeriya hakan yasa ko Soja baya dashi me kula ko ace me take masa baya hakan yaba yan kudu dama suka hada Kai da Buka Suka Dinga binshi har masallaci bayan ya idar da sallah da kuma addu'o in sa yana fitowa ya halbe shi da bindiga a hanyar shi ta komawa gida.

Murtala Muhammad ya mutu ne a cikin garin legas dake tarayyar Najeriya a ranar( 13 )ga watan Faburairu a shekarar alif (1976) an kashe Murtala Muhammad ne bayan sallar asuba kuma an harbe shi ne da bindiga bayan ya fito masallaci a hanyar sa ta komawa gidan sa dake cikin garin legas inda wani da ake Kira Buka Suka Dimka ya halbe shi da bindiga Wanda harbin bindigar yayi sanadiyyar ajalin sa har lahira Wanda da dama mutanan Najeriya sunyi jima min rashin sa da akayi tare da yin Allah wadai da kisan gillar da aka yi masa

Allah ya jikan shi da Rahama ya kuma gafarta masa kura kuran sa baki ɗaya amin summa amin.

Mutuwagyara sashe

Murtala Muhammad ya mutu/rasu ne sanadiyar harbin sa da akayi da bindiga a shekara ta alif 1976.

Murtala ya kasan ce shugaban kasar Nijeriya ne daga watan Yuni shekara ta alif 1975 zuwa watan Fabrairun shekara ta alif 1976,bayan Yakubu Gawon-kafin Olusegun Obasanjo ya karɓi mulki).

Manazartagyara sashe

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-07-20. Retrieved 2021-07-20.
🔥 Top keywords: Babban shafiFile:Bihar district map.PNGKhalid Al AmeriCarles PuigdemontHepatitis CYaƙin BadarSpecial:SearchEniola AjaoModule:ArgumentsHausawaRabi'u Musa KwankwasoJerin sunayen Allah a MusulunciIndonesiyaUmar M ShareefHamisu BreakerDauda Kahutu RararaHelp:BayanaiAnnabi SulaimanAlqur'ani mai girmaAnnabi MusaAnnabi YusufUmar Abdul'aziz fadar begeAnnabi IsahMusulunciBobriskyUsman Dan FodiyoIbrahim NiassUmar Ibn Al-KhattabSpecial:RecentChangesMaryam NawazMuhammadNajeriyaJerin Kamfanonin Ƙasar Afirka ta KuduKarin maganaFile:Washington DC printable tourist attractions map.jpgSenegalHarshen HausaDahiru Usman BauchiJinin HaidaIbrahim Ahmad MaqariJa'afar Mahmud AdamAbdul Hamid DbeibehZamfaraJerin Ƙauyuka a Jihar KatsinaNijar (ƙasa)Ali NuhuSani Umar Rijiyar LemoKabiru GombeBassirou Diomaye FayeNuhuJanabaSallah TarawihiDuniyaSaudi ArebiyaJigawaIsah Ali Ibrahim PantamiBola TinubuJerin ƙasashen AfirkaPharaohAbubakarBaike: Kofan al'ummaIndiyaHarshen ZuluIbrahimKano (birni)Yanar Gizo na DuniyaKaduna (jiha)Enioluwa AdeoluwaZack OrjiAbubakar Tafawa BalewaModule:Namespace detect/dataBayajiddaMuhammadu BuhariFarillai, Sunnoni da Mustahabban AlwallaSahabban AnnabiLokaciFile:Unofficial Windows logo variant - 2002–2012 (Multicolored).svgRashaAlbani ZariaMuhammad gibrimaSpecial:MyTalkZubar da cikiAminu Ibrahim DaurawaAmal UmarMomee GombeMurja IbrahimDaular Roma Mai TsarkiBBC HausaMax AirAbubakar GumiAhmad GumiKatsina (jiha)Maryam HiyanaSankaran NonoFile:Dr. Babasaheb Ambedkar Signature.svgIbn TaymiyyahYaƙin Duniya na IIUser:Kabiru YusufGrand P