Mohammad bin Salman

Mohammad Bin Salman Al Saud ( Larabci: محمد بن سلمان بن عبد العزيز آل سعود‎  ; an haife shi a ranar 31 ga watan Agusta shekara ta alif 1985) shi ne Yariman Masarautar Saudiyya, Mataimakin Firayim Minista na farko na Saudi Arabia kuma shi ne ƙaramin Ministan tsaro a duniya.

Mohammad bin Salman
Prime Minister of Saudi Arabia (en) Fassara

27 Satumba 2022 -
Salman bin Abdulaziz Al Saud
Crown Prince of Saudi Arabia (en) Fassara

21 ga Yuni, 2017 -
Muhammad bin Nayef (en) Fassara
Election: Allegiance Council (en) Fassara
Minister of Defence (en) Fassara

23 ga Janairu, 2015 - 27 Satumba 2022
Salman bin Abdulaziz Al Saud - Khalid bin Salman bin Abdulaziz Al Saud (en) Fassara
Rayuwa
HaihuwaRiyadh, 31 ga Augusta, 1985 (38 shekaru)
ƙasaSaudi Arebiya
Harshen uwaLarabci
Ƴan uwa
MahaifiSalman bin Abdulaziz Al Saud
MahaifiyaFahdah bint Falah bin Sultan
Abokiyar zamaSara bint Mashhur bin Abdulaziz Al Saud (en) Fassara  (6 ga Afirilu, 2008 -
AhaliSultan bin Salman Al Saud (en) Fassara, Abdulaziz bin Salman Al Saud, Ahmed bin Salman bin Abdulaziz Al Saud (en) Fassara, Fahd bin Salman bin Abdulaziz Al Saud (en) Fassara, Faisal bin Salman bin Abdulaziz Al Saud (en) Fassara, Turki bin Salman Al Saud (en) Fassara, Hassa bint Salman Al Saud (en) Fassara, Khalid bin Salman bin Abdulaziz Al Saud (en) Fassara, Rakan bin Salman bin Abdulaziz Al Saud (en) Fassara, Saud Bin Salman bin Abdulaziz al Saud (en) Fassara, Nayef Bin Salman Al Saud (en) Fassara da Bandar bin Salman bin Abdulaziz Al Saud (en) Fassara
Ƴan uwa
YareHouse of Saud (en) Fassara
Karatu
MakarantaKing Saud University (en) Fassara
(13 Satumba 2003 - 24 ga Afirilu, 2007) Digiri : Doka
HarsunaLarabci
Turanci
Sana'a
Sana'aɗan siyasa
Wurin aikiRiyadh
EmployersBureau of Experts at the Saudi Council of Ministers (en) Fassara
Governor of Riyadh Region (en) Fassara  (16 Disamba 2009 -  16 ga Yuni, 2012)
Royal Court (en) Fassara  (3 ga Maris, 2013 -  29 ga Afirilu, 2015)
Council of Ministers of Saudi Arabia (en) Fassara  (25 ga Afirilu, 2014 -  23 ga Janairu, 2015)
Muhimman ayyukaSaudi Vision 2030 (en) Fassara
Kyaututtuka
MambaAllegiance Council (en) Fassara
Digirisupreme commander (en) Fassara
Imani
AddiniMusulunci

Mohammad kuma shine shugaban gidan masarautar gidan Saud, kuma shugaban majalisar harkokin tattalin arziki da ci gaba. An bayyana shi a matsayin mai iko a bayan kursiyin mahaifinsa, Sarki Salman . [1]

An nada Mohammad a matsayin Yarima mai jiran gado a watan Yunin 2017 bayan shawarar da ta yanke daga Muhammad bin Nayef don cire kansa daga dukkan mukamai, wanda ya sa Mohammad ya zama magajin sarauta.

A watan Oktoban 2018, Mohammad ya samu kururuwa a duniya saboda zargin da ake yi masa cewa yana da hannu a kisan dan jaridar The Washington Post din Jamal Khashoggi amma wanda ke da alhakin kisan Jamal Khashoggi yana gidan yari.

Manazartagyara sashe

  1. Transcript: Interview with Muhammad bin Salman The Economist, 6 January 2016.
🔥 Top keywords: Babban shafiFile:Bihar district map.PNGKhalid Al AmeriCarles PuigdemontHepatitis CYaƙin BadarSpecial:SearchEniola AjaoModule:ArgumentsHausawaRabi'u Musa KwankwasoJerin sunayen Allah a MusulunciIndonesiyaUmar M ShareefHamisu BreakerDauda Kahutu RararaHelp:BayanaiAnnabi SulaimanAlqur'ani mai girmaAnnabi MusaAnnabi YusufUmar Abdul'aziz fadar begeAnnabi IsahMusulunciBobriskyUsman Dan FodiyoIbrahim NiassUmar Ibn Al-KhattabSpecial:RecentChangesMaryam NawazMuhammadNajeriyaJerin Kamfanonin Ƙasar Afirka ta KuduKarin maganaFile:Washington DC printable tourist attractions map.jpgSenegalHarshen HausaDahiru Usman BauchiJinin HaidaIbrahim Ahmad MaqariJa'afar Mahmud AdamAbdul Hamid DbeibehZamfaraJerin Ƙauyuka a Jihar KatsinaNijar (ƙasa)Ali NuhuSani Umar Rijiyar LemoKabiru GombeBassirou Diomaye FayeNuhuJanabaSallah TarawihiDuniyaSaudi ArebiyaJigawaIsah Ali Ibrahim PantamiBola TinubuJerin ƙasashen AfirkaPharaohAbubakarBaike: Kofan al'ummaIndiyaHarshen ZuluIbrahimKano (birni)Yanar Gizo na DuniyaKaduna (jiha)Enioluwa AdeoluwaZack OrjiAbubakar Tafawa BalewaModule:Namespace detect/dataBayajiddaMuhammadu BuhariFarillai, Sunnoni da Mustahabban AlwallaSahabban AnnabiLokaciFile:Unofficial Windows logo variant - 2002–2012 (Multicolored).svgRashaAlbani ZariaMuhammad gibrimaSpecial:MyTalkZubar da cikiAminu Ibrahim DaurawaAmal UmarMomee GombeMurja IbrahimDaular Roma Mai TsarkiBBC HausaMax AirAbubakar GumiAhmad GumiKatsina (jiha)Maryam HiyanaSankaran NonoFile:Dr. Babasaheb Ambedkar Signature.svgIbn TaymiyyahYaƙin Duniya na IIUser:Kabiru YusufGrand P