Komfuta

Kwamfuta na’ura ce mai aiki da wutan lantarki, da ƙwaƙwalwa, wajen karɓa da sarrafawa da adanawa da kuma miƙa bayanai, a sigogi daban-daban. Wannan shine ta’arifin kwamfuta a takaice. Bayan haka kwamfuta na tattare ne da manyan ɓangarori guda biyu; ɓangaren gangan jiki, wanda aka fi sani da Hardware, a turance. Sai kuma ɓangaren ruhi ko rai, wanda ake kira Software (manhaja), shima a turance. Kafin mu yi nisa, mai karatu zai ji ana fassara kalmomin turancin nan, saɓanin yadda zai gamsu ko yake ganinsu a cikin ƙamus (Dictionary). Hakan kuma ya faru ne saboda a yanzu muna cikin wani zamani ne mai suna “turban masana”, ko Information Highway, kamar yadda bayani ya gabata a ƙasidar Matambayi ba ya ɓata. A wannan zamani, kalmomin harsunan duniya za su yi ta sauyawa ne iya gwargwadon fannin ilimi ko rayuwar da ake amfani da su. Don haka sai a kiyaye.

Infotaula d'esdevenimentKomfuta

Iriinvention (en) Fassara
Time of discovery or invention (en) Fassara1945
Has part(s) (en) Fassara
input-output device (en) Fassara
Fasahar mashigar rubutun kwamfuta
central processing unit (en) Fassara
computer hardware (en) Fassara
software
graphics processing unit (en) Fassara
Na'ura.
Na'urar tafi da gidanka.
Na'ura.
CP NeXTstation.
hoton komfuta kiran kamfanin apple
sanya hoto

[1]

Amfani da komfutagyara sashe

Kwamfutoci ana amfani dasu wurin aiwatar da kuma ayyuka a kamfani, masana'anta da kayayyakin da ake aiki a gidaje dasu.waɗannan kwamfutoci sun haɗa da ƙananan kayayyaki har da manyansu, kamar abin dafa abinci na Microwave, Rimotin tsara TV, Robotics, na'urar komfuta' wayar hannu da sauransu. Kwamfutocin da aka ƙirƙira da farko anyi sune dan taimaka wa mutane yin lissafi kawai, kamar 'abacus'. Sannan ansama cigaba a rayuwar Dan'adam, ta yadda yafara kirkiran sabbin kwamfutoci dazasu taimakesa wurin yin ayyuka masu wahala da daukan lokaci. Na'urar da aka fara ƙerawa na kwamfuta dake amfani da wutan lantarki sune waɗanda kuma aka ƙera su a lokacin ƴaƙin duniya na II.Kwamfutoci na zamani da ake yinsu ayanzu suna ɗauke da []injina]]n dake aiwatarwa da gudanar da ayyuka a cikinsu, kamar sashin gudanarwa da ake kira da turanci central processing unit (CPU), da kuma wani ɓangare na ƙwaƙwalwan kwamfutar dake kula da ajiye abubuwan da aka sanya aciki. Shi dai fannin gudanarwa ta kwamfuta itace ke aiwatar da ayyukan daya danganci lissafi da nazarce nazarce da sauransu.

Fannonin komfutagyara sashe

wani bangare na kwamfuta
daya daga cikin bangarorin komfuta kenan
bangaran kumfuta

Akwai Fannoni daban daban dasuka haɗa kwamfuta, akwai fannin kayayyakin dake waje wato output devices da na ciki wato input devices da kuma kayayyakin dake sanya aiki acikin kwamfutar da waɗanda ake saukar da aiki dasu daga cikin kwamfuta. Waɗannan sune; keyboards, mice, joystick, monitor screens, printers, touchscreen. kwamfuta nada matuƙar amfani a rayuwar ɗan Adam.

Manazartagyara sashe

Yahoo me and money

🔥 Top keywords: Babban shafiFile:Bihar district map.PNGKhalid Al AmeriCarles PuigdemontHepatitis CYaƙin BadarSpecial:SearchEniola AjaoModule:ArgumentsHausawaRabi'u Musa KwankwasoJerin sunayen Allah a MusulunciIndonesiyaUmar M ShareefHamisu BreakerDauda Kahutu RararaHelp:BayanaiAnnabi SulaimanAlqur'ani mai girmaAnnabi MusaAnnabi YusufUmar Abdul'aziz fadar begeAnnabi IsahMusulunciBobriskyUsman Dan FodiyoIbrahim NiassUmar Ibn Al-KhattabSpecial:RecentChangesMaryam NawazMuhammadNajeriyaJerin Kamfanonin Ƙasar Afirka ta KuduKarin maganaFile:Washington DC printable tourist attractions map.jpgSenegalHarshen HausaDahiru Usman BauchiJinin HaidaIbrahim Ahmad MaqariJa'afar Mahmud AdamAbdul Hamid DbeibehZamfaraJerin Ƙauyuka a Jihar KatsinaNijar (ƙasa)Ali NuhuSani Umar Rijiyar LemoKabiru GombeBassirou Diomaye FayeNuhuJanabaSallah TarawihiDuniyaSaudi ArebiyaJigawaIsah Ali Ibrahim PantamiBola TinubuJerin ƙasashen AfirkaPharaohAbubakarBaike: Kofan al'ummaIndiyaHarshen ZuluIbrahimKano (birni)Yanar Gizo na DuniyaKaduna (jiha)Enioluwa AdeoluwaZack OrjiAbubakar Tafawa BalewaModule:Namespace detect/dataBayajiddaMuhammadu BuhariFarillai, Sunnoni da Mustahabban AlwallaSahabban AnnabiLokaciFile:Unofficial Windows logo variant - 2002–2012 (Multicolored).svgRashaAlbani ZariaMuhammad gibrimaSpecial:MyTalkZubar da cikiAminu Ibrahim DaurawaAmal UmarMomee GombeMurja IbrahimDaular Roma Mai TsarkiBBC HausaMax AirAbubakar GumiAhmad GumiKatsina (jiha)Maryam HiyanaSankaran NonoFile:Dr. Babasaheb Ambedkar Signature.svgIbn TaymiyyahYaƙin Duniya na IIUser:Kabiru YusufGrand P