Kamfani

Kamfani, wannan kalma Harshen Hausa ya aro ta ne daga Harshen Turanci kalmar (Company). Idan akace Kamfani ana nufin guda daya kenan, Kamfanoni kuma dayawa, kamfani itace wuri ko cibiya da ayyuka ke gudana, kuma kamfani na iya zama wuri ko matattara na mutane masu aiwatar da ayyuka iri daya, ta hanyar amfani da injina ko hannu ko kuma ma ba tare da wani abu ba, amma suna gabatar da tattaunawa dan aiwatar da wani aiki ko samar da aikin kansa.Kamfani kan iya zama Masana'anta wato wajen da ake kera ko samar da abu. Haka zalika Kamfani kan zama wata hadaka ta mutane da suke tafiyar da wani al'amari na kasuwanci.

kamfani
type of organisation (en) Fassara da tsari a hukumance
Bayanai
Ƙaramin ɓangare nacommercial organization (en) Fassara da legal person (en) Fassara
Karatun taikonomi, business studies (en) Fassara da interaction science (en) Fassara
ACM Classification Code (2012) (en) Fassara10011152
NCI Thesaurus ID (en) FassaraC54131
🔥 Top keywords: Babban shafiFile:Bihar district map.PNGKhalid Al AmeriCarles PuigdemontHepatitis CYaƙin BadarSpecial:SearchEniola AjaoModule:ArgumentsHausawaRabi'u Musa KwankwasoJerin sunayen Allah a MusulunciIndonesiyaUmar M ShareefHamisu BreakerDauda Kahutu RararaHelp:BayanaiAnnabi SulaimanAlqur'ani mai girmaAnnabi MusaAnnabi YusufUmar Abdul'aziz fadar begeAnnabi IsahMusulunciBobriskyUsman Dan FodiyoIbrahim NiassUmar Ibn Al-KhattabSpecial:RecentChangesMaryam NawazMuhammadNajeriyaJerin Kamfanonin Ƙasar Afirka ta KuduKarin maganaFile:Washington DC printable tourist attractions map.jpgSenegalHarshen HausaDahiru Usman BauchiJinin HaidaIbrahim Ahmad MaqariJa'afar Mahmud AdamAbdul Hamid DbeibehZamfaraJerin Ƙauyuka a Jihar KatsinaNijar (ƙasa)Ali NuhuSani Umar Rijiyar LemoKabiru GombeBassirou Diomaye FayeNuhuJanabaSallah TarawihiDuniyaSaudi ArebiyaJigawaIsah Ali Ibrahim PantamiBola TinubuJerin ƙasashen AfirkaPharaohAbubakarBaike: Kofan al'ummaIndiyaHarshen ZuluIbrahimKano (birni)Yanar Gizo na DuniyaKaduna (jiha)Enioluwa AdeoluwaZack OrjiAbubakar Tafawa BalewaModule:Namespace detect/dataBayajiddaMuhammadu BuhariFarillai, Sunnoni da Mustahabban AlwallaSahabban AnnabiLokaciFile:Unofficial Windows logo variant - 2002–2012 (Multicolored).svgRashaAlbani ZariaMuhammad gibrimaSpecial:MyTalkZubar da cikiAminu Ibrahim DaurawaAmal UmarMomee GombeMurja IbrahimDaular Roma Mai TsarkiBBC HausaMax AirAbubakar GumiAhmad GumiKatsina (jiha)Maryam HiyanaSankaran NonoFile:Dr. Babasaheb Ambedkar Signature.svgIbn TaymiyyahYaƙin Duniya na IIUser:Kabiru YusufGrand P