Fati Washa

Yar wasan kwaikwayon Najeriya

Fatima Abdullahi Washa Wacce aka fi sani da (fati washa) yar wasan Hausa ce a masana'antar fim ta Kanniwod.

Fati Washa
Rayuwa
Haihuwa21 ga Faburairu, 1993 (31 shekaru)
ƙasaNajeriya
Sana'a
Sana'aJarumi

Haihuwagyara sashe

An haifeta a ranar 21 ga watan Fabrairun, shekara ta alif dari tara da casa'in (1990),a jihar Bauchi.[1][2]

Aikin fimgyara sashe

Fati washa jaruma ce a Masana'antar Hausa fim, wacce ake ji da ita tayi tashe yanzun tadanyi sanyi , ta Kuma karo wuta a sabbin fina finanta.ansa mata suna washa ne saboda yawan fara'arta da dariya.fati washa tana daga cikin jerin mata da ake sakasu a jerin manyan yammatan kanniwud , washa fati batai aure bah , matakin karatun ta sakandari satifiket ke gareta , Amma kuma tanada burin cigaba da karatun ta, washa fati ta kware wajen Hawa wakokin Hausa ,sannan Kuma tana taka muhimmiyar rawa a fannin acting , dakuma rawa ta iya rawa, washa fati tayi soyayyah da babban jarumi adamu zango , wacce har sun dau hanyar aure maganar ta lalace,tayi fina finai da dama a kanniwud.musamman yanzun data zama acikin Shirin fim Mai suna labarina. Wanda rashin tsohuwar jarumar fim din nafisa Abdullahi yasa aka Nemo ita fati washa ta maye gurbinta, wanna yazama babbar nasara da daukaka ga jarumar a shigarta cikin Shirin na labarinah.sannan takara Wani suna da fice a wnnn Shirin na manyan mata na hadiza Aliyu gabon.

Fina-finaigyara sashe

Tayi fina finai a baya da dama da suka hada da:

  • Na Gaba
  • Makahon Gida
  • Make Da Bake
  • Ya daga Allah
  • ‘Yar Tasha
  • Ana Wata ga Wata
  • Baya da Kura
  • Fari Da Baki
  • Farida
  • Gaba da Gabanta
  • Hadarin Gabas
  • Hindu - Anarin Africanarya na Afirka
  • Hisabi
  • Jaraba
  • Karfen Nasara
  • Makahon Gida
  • Niqab
  • Dangin Miji
  • Badda kama
  • Mijin biza
  • Matar mijinah
  • Labarina
  • Manyan mata
  • Nafi haidar
  • Husna da huzna
  • Karfen kafa
  • Afrah
    • Da sauran su
File:Fati Washa.jpg
washa saboda dariyanta aka sa mata washa

Manazartagyara sashe

3 https://notjustnorth.com/fati-washa-net-worth-and-biography-updated-2023/ Archived 2023-06-23 at the Wayback Machine

🔥 Top keywords: Babban shafiFile:Bihar district map.PNGKhalid Al AmeriCarles PuigdemontHepatitis CYaƙin BadarSpecial:SearchEniola AjaoModule:ArgumentsHausawaRabi'u Musa KwankwasoJerin sunayen Allah a MusulunciIndonesiyaUmar M ShareefHamisu BreakerDauda Kahutu RararaHelp:BayanaiAnnabi SulaimanAlqur'ani mai girmaAnnabi MusaAnnabi YusufUmar Abdul'aziz fadar begeAnnabi IsahMusulunciBobriskyUsman Dan FodiyoIbrahim NiassUmar Ibn Al-KhattabSpecial:RecentChangesMaryam NawazMuhammadNajeriyaJerin Kamfanonin Ƙasar Afirka ta KuduKarin maganaFile:Washington DC printable tourist attractions map.jpgSenegalHarshen HausaDahiru Usman BauchiJinin HaidaIbrahim Ahmad MaqariJa'afar Mahmud AdamAbdul Hamid DbeibehZamfaraJerin Ƙauyuka a Jihar KatsinaNijar (ƙasa)Ali NuhuSani Umar Rijiyar LemoKabiru GombeBassirou Diomaye FayeNuhuJanabaSallah TarawihiDuniyaSaudi ArebiyaJigawaIsah Ali Ibrahim PantamiBola TinubuJerin ƙasashen AfirkaPharaohAbubakarBaike: Kofan al'ummaIndiyaHarshen ZuluIbrahimKano (birni)Yanar Gizo na DuniyaKaduna (jiha)Enioluwa AdeoluwaZack OrjiAbubakar Tafawa BalewaModule:Namespace detect/dataBayajiddaMuhammadu BuhariFarillai, Sunnoni da Mustahabban AlwallaSahabban AnnabiLokaciFile:Unofficial Windows logo variant - 2002–2012 (Multicolored).svgRashaAlbani ZariaMuhammad gibrimaSpecial:MyTalkZubar da cikiAminu Ibrahim DaurawaAmal UmarMomee GombeMurja IbrahimDaular Roma Mai TsarkiBBC HausaMax AirAbubakar GumiAhmad GumiKatsina (jiha)Maryam HiyanaSankaran NonoFile:Dr. Babasaheb Ambedkar Signature.svgIbn TaymiyyahYaƙin Duniya na IIUser:Kabiru YusufGrand P