Khadija Mainumfashi

Khadija Mainumfashi jaruma ce a masana antar fim ta Hausa wato a bangaren Wakokin soyayyah na Hausa, an fara sanin Khadija ne a shafin TikTok, Khadija yar TikTok ce shine ya haskata, sannan tana tallata kamfanoni musamman na atamfa.[1]

Takaitaccen Tarihin tagyara sashe

Cikakken sunan ta shine Khadija Ahmad Kabir wato Mainumfashi sunan da ake mata lakabi dashi kenan, Haifaaffiyar jihar kano ce,tayi karatun firamare da sakandiri a garin kaduna, bayan ta gama ta dawo garin Kano ta cigaba da harkokin ta, khadija ta fara amfani da kafar sadarwa ta TikTok tin kafin abin ya bazu kowa yasani in da har tasa wakar Hausa ta Hau Kai wakar dijangala, in da alokacin a TikTok sedai Wakokin turanci,daga baya ta rasa wayar ta , data samu waya Kuma a lokacin kafar sadarwa ta TikTok ta bazu a sassan kasashe ta ko ina,kafin ta fara TikTok ta fara da masana antar fim inda ta shiga masana antar tun a shekarar 2017, khadija Bata da aure a yanzun haka, ta Sami sunan Mainumfashi ne tun tana makaranta datai Wani saurayi Mai mota , motar Mainumfashi ce wato me tsadar gaske.

Manazartagyara sashe

  1. https://arewafree.com.ng/2023/06/04/hira-da-jaruma-khadija-mai-numfashi/
🔥 Top keywords: