Hausa Bakwai

Hausa Bakwai: Wata zuri'a ce me ɗinbin tarihi a ƙasar Hausa wadda ta fito

daga tsatson ɗan Bayajidda mijin sarauniya Daurama me suna (Bawo).[1]

Hausa Bakwai


Wuri
Bayanan tarihi
Ƙirƙira9 century
Rushewa1808
Ta biyo bayaDaular Sokoto

Waɗannan sune ƙasashen Hausa bakwai kamar haka:
1. Daura
2. Kano
3. Katsina
4. Zazzau (Zaria)
5. Gobir
6. Rano
7. Hadejia Biram(Garun Gabas)

[2]
Akwai kuma waɗanda ake kira da Banza Bakwai.
Banza bakwai daga baya Masarautar Daura ta bakin Wakilin Tarihi na masarautar an sauya sunan zuwa ƴan'uwa bakwai ko kuma a ce musu Ƙanne bakwai. Su kuma sun fito ne daga tsatson Karaf-da-gari dan da Bayajidda ya haifa da baiwarsa Bagwariya.


Jerin sunayen Ƙasashen Banza bakwai:


  1. Zamfara
    2. Kebbi
    3. Yawuri (Yauri)
    4. Gwari
    5. Kororafa (Kwararrafa, Jukun)
    6. Nupe
    7. Ilorin (Yoruba)

Akwai ɗan bambanci cikin jerin kasashen Banza (Barth, Travels, I, 472; Hogben/Kirk-Greene, Emirates, 149).

Manazartagyara sashe

  1. https://www.bbc.co.uk/worldservice/africa/features/storyofafrica/4chapter5.shtml
  2. https://www.britannica.com/topic/Hausa-Bakwai
🔥 Top keywords: File:Bihar district map.PNGBabban shafiCarles PuigdemontFile:BBC Hausa logo.jpgGrand PMusulunci a NajeriyaMo GawdatTelanganaSpecial:SearchPrabhasDauda Kahutu RararaKaduna (jiha)HausawaUmar Ibn Al-KhattabKarin maganaUmar Abdul'aziz fadar begeAnnabi IsahDahiru Usman BauchiFile:Peta provinsi Indonesia.pngAliyu Sani Madakin GiniUmar M ShareefAnnabi MusaAlqur'ani mai girmaIndiyaАMaryam HiyanaWikibaike: Kofan al'ummaFile:Douglas Ferrin - Four Motion Tea Kettles.jpgJa'afar Mahmud AdamNajeriyaBayajiddaJerin sunayen Allah a MusulunciHelp:BayanaiFile:Sandro Botticelli - La nascita di Venere - Google Art Project.jpgMusulunciIsra'ilaSaud MajidHadiza AliyuAnnabi SulaimanIbrahim NiassSpecial:RecentChangesEnvironmental Pollution (journal)Hausa BakwaiSallar Matafiyi (Qasaru)Special:MyTalkSoyayyaKanoYahudawaAhmad S NuhuJerin Ƙauyuka a Jihar KatsinaLove (footballer)Kotun Koli Ta NajeriyaBauchi (jiha)Amfanin Man HabbatussaudaBukukuwan hausawa da rabe-rabensuM. ViatilingamGuyanaJigawaAnnabi YusufRabi'u Musa KwankwasoWikibaike: Babban shafiFulaniHarshen HausaKano (birni)Malik Sohail KhanShin ko ka san IlimiAli NuhuUsman Dan FodiyoFile:Itel Mobile logo.pngIbrahimTimipre SylvaPharaohDuniyaAfirkaBincikeMuhammad Mustapha Olaroungbe AkanbiJerin Sarakunan KanoSani SabuluWikibaike: Game da WikipediaAbba Kabir YusufKanuriSama RaroMisraSyamsul Sa'adSana'o'in Hausawa na gargajiyaKatsina (jiha)FuruciKacici-kaciciNijar (ƙasa)ZamfaraZirin GazaAbincin HausawaKhalid Al AmeriCategory:Pages with reference errorsJerin jihohi a NijeriyaNafisat AbdullahiImam Malik Ibn AnasAhmadu BelloMuhammadu Buhari